Step-by-Step Guide to Prepare Super Quick Homemade Sinasir, masa and egusi soup

Sinasir, masa and egusi soup.

Sinasir, masa and egusi soup

Hello everybody, it's Drew, welcome to my recipe page. Today, we're going to prepare a distinctive dish, sinasir, masa and egusi soup. It is one of my favorites food recipes. For mine, I am going to make it a little bit tasty. This is gonna smell and look delicious.

Sinasir, masa and egusi soup is one of the most favored of recent trending meals in the world. It's enjoyed by millions daily. It's easy, it is quick, it tastes delicious. They're fine and they look wonderful. Sinasir, masa and egusi soup is something which I've loved my entire life.

To begin with this particular recipe, we must first prepare a few ingredients. You can cook sinasir, masa and egusi soup using 20 ingredients and 20 steps. Here is how you can achieve that.

The ingredients needed to make Sinasir, masa and egusi soup:

  1. {Take of For sinasir.
  2. {Take of rice (shinkafan tuwo).
  3. {Take of cup sugar.
  4. {Take of yeast.
  5. {Prepare of bulb onion.
  6. {Take of potash.
  7. {Prepare of oil for frying.
  8. {Get of For the egusi soup.
  9. {Prepare of egusi and cray fish (grinded).
  10. {Get of medium smoked fish.
  11. {Take of Cow skin /kpomo (boiled).
  12. {Make ready of salt.
  13. {Prepare of knoor chicken cubes.
  14. {Make ready of curry.
  15. {Get of medium size tatashe.
  16. {Get of large scotch bonnet.
  17. {Make ready of big tomato.
  18. {Make ready of bulb onion.
  19. {Prepare of vegetable/palm oil.
  20. {Make ready of Spinach.

Steps to make Sinasir, masa and egusi soup:

  1. Da farko shinkafan ki ya kasance na ruwo maana faran shinkafa, idan akwai datti sai ki zauna ki guara shi tas..
  2. Bayan kin gyara zaki zuba ruwa ki wanke ta yadda ya kamata sai ki cire rabin cup daya daga cikin cup 4 ki tafasa rabin.
  3. Sannan saikin zuba ruwa akan sauran cup 3 da rabi ki barta ta jiqa zuwa kamar 2-3 hours.
  4. Bayan ta jiqa zaki ga ta sake fari sosai kamar haka๐Ÿ‘‡.
  5. Sai ki dauko rabin cup da kika tafasa ki hade su ki markada.
  6. Bayan kin markada saiki kawo yeast din ki 1 table spoon ki juye a kai kiy mixing sosai sannan ki rufe shi zuwa awa 1 ko biyu, karki bar yeast ya dade a ciki yana saka sinasir ya kwanta yaqi tashi sosai.
  7. Bayan kin dauko indai ya tashi zakiga qullun ki yayi saqa kamar haka๐Ÿ‘‡.
  8. Da ga nan saiki gauraya shi za kiga yayi kauri idan da buqatan qara ruwa sai ki qara amma anaso ya danyi kauri saboda kar ya cabe wajen suya.
  9. Sai ki yayyanka albasan ki ki wanke ki juye akan qullun ki ki mixing..
  10. Sannan sai kisa sugar kiy mixing anan in qullun ki yayi tsami sai kisa kanwa amma kadan zakisa, sai kiy mixing gaba daya daga nan sai suya..
  11. Zaki dauko non stickfrying pan dinki ki dora a wuta kisa mai kadan sannan ki deba qullun da ludayi ki zuba, amma kisa wuta kadan saboda ya nuna ta ko ina..
  12. Da zaran yayi zakiga saman ba sauran qullun yayi saqa sosai kamar haka ๐Ÿ‘‡.
  13. Sai ki cire sinasir din ki yayi๐Ÿ‘..
  14. Egusi soup kayan da kike buqata sune kamar haka๐Ÿ‘‡ zaki hade tatashe taruhu da albasa ki markada saiki tafasa ki soya bakya buqatar kayan miya da yawa saboda egusi ha wadatar.
  15. Bayan kin wanke smoked fish dinki da ruwan dumi zaki saka masa curry dandano ki yanka masa albasa kisa dan gishiri sai ki tafasa shi ki juye ruwan tafashen daban.
  16. Already kin tafasa kpomo/cow skin dinki yayi laushi sai ki dauko tukunyan ki ki zuba mai sai ki juye egusin ki da kika niqa shi da cray fish kina juya shi a hankali ki rage wuta kar ya qone zaki soya for like 10 minutes, sannan saiki dauko ruwan tafasan kifin kina sakawa a hankali kina ci gaba da juyawa saikin juye shi gaba daya..
  17. Sannan sai ki kawo knoor dinki ki daka shi ki juye kisa salt ki gauraya saiki juye kifin da cow skin/kpomo din cikin miyan ki.
  18. Zaki rufe miyan ki zuwa 20mnts ki rage wuta sosai, sannan sai ki gyara ganyen alayyahun ki ki wanke shi sosai sannan ki yayyanka shi saiki dauko shi ki tsane shi ruwan ya fita.
  19. Daga nan zaki juye shi cikin miyan ki ki kawo curry ki zuba ki juya miyan zuwa 5 minutes ki sauqe karki bar alayyahun ya dahu shikenan..
  20. Sinasir ๐Ÿ‘.

So that's going to wrap this up for this exceptional food sinasir, masa and egusi soup recipe. Thank you very much for your time. I'm sure that you can make this at home. There's gonna be more interesting food in home recipes coming up. Remember to bookmark this page in your browser, and share it to your loved ones, friends and colleague. Thanks again for reading. Go on get cooking!

Subscribe to receive free email updates: